Monday 16 December 2013

Bazazzagi da Larabci

Bazazzagi da Larabci Parent Category: Mu Sha Dariya Category: Mu Sha Dariya Published on Friday, 18 October 2013 00:00 Written by Aminiya Hits: 3856 Wani Bazazzagi ne suka hada kudi da Balarabe suka sayi jakai guda biyu suna kiwo. Kuma ya kasance Bazazzagi ke yin kiwon wadannan jakuna guda 2. Kwatsam wata rana sai aka yi ruwa ya cika gidan Bazazzagin nan, har jakunan suka mutu. Ya je ya samu Balarabe, yana so ya yi masa Bayanin cewa ruwa ya cika masa gida har jakunan sun mutu. Suna haduwa sai ya ce masa: “Wa himaruka wa himariy, al ma’u bulbula fiy baitiy, mautu jami’an.” Daga Shehu Mustapha Chaji Culled from Aminiya http://aminiya.com.ng/index.php/mu-sha-dariya/3385-bazazzagi-da-larabci

No comments:

Post a Comment