Saturday, 7 December 2013
ADDRESS BY HIS EXCELLENCY, THE EXECUTIVE GOVERNOR OF ZAMFARA STATE, HONOURABLE ABDUL’AZIZ YARI ABUBAKAR, SHATTIMAN MAFARA, MADE AT THE ANNUAL NATIONAL CONFERENCE OF DANDALIN SIYASA ONLINE FORUM, ON FRIDAY 7TH DECEMBER, 2013
ADDRESS BY HIS EXCELLENCY, THE EXECUTIVE GOVERNOR OF ZAMFARA STATE, HONOURABLE ABDUL’AZIZ YARI ABUBAKAR, SHATTIMAN MAFARA, MADE AT THE ANNUAL NATIONAL CONFERENCE OF DANDALIN SIYASA ONLINE FORUM, ON FRIDAY 7TH DECEMBER, 2013
It is a source of pleasure for me to address this gathering of members of the online discussion group of Dandalin Siyasa who are here in Zamfara State for the 2013 annual conference of the group.
2. I understand that this is the 5th conference since the creation of this forum. Over the years, Dandalin Siyasa has provided an invaluable platform for evaluation of public policies and appraisal of day to day operations of governments in Nigeria. It has gained prominence for debating issues of concern to the northern part of the country, where it draws most of its membership, and the country as a whole.
3. I believe this group is driven by the passionate desire of its members for strengthening our democracy and building a prosperous Nigeria which will occupy its proper place on the continent and on the global arena. Gladly, the online activities of forums such as yours have begun to bear fruitful results. Today, more than any other time, our people have embraced the online social media as a means of drawing the attention of governments and policy makers to issues that will strengthen democratic governance and speed up development. I must therefore commend the foresight of the founding fathers of this group, Malam Shehu Mustapha Chaji along with his committed friends, which led to the formation of the group. It is my hope that it will continue to inspire leaders at different levels to be more committed to issues of development and inject in the youths who are expected to assume greater leadership responsibilities in the future skills that will help them develop a clear vision for their communities and the country.
4. I would like to call on the group to concentrate more efforts in propagating those values that would facilitate the reawakening of the north so as to regain its lost glory. There is no better time for this than now, considering the clamour from various quarters for re-evaluation of our federal system. We in the north cannot and will not play a second fiddle in the Nigerian federation. If we are to restore the glory of the region we must have a united front on crucial issues like the proposed National Conference irrespective of party, ethnic and religious differences.
5. We in Zamfara State are of the opinion that the proposed National Conference is not a panacea to the myriad of problems bedevilling our polity. We don’t need a National Conference to address the problem of acute shortage of electricity; We don’t need such conference to address the lingering crisis in our education sector. We don’t need the conference to address the nagging issue of security across the federation. A conference need not be held before we could tackle the issue of corruption in this country. We also don’t need a conference to address the issue of organised oil theft. We in fact don’t need a conference before we realise the need to be fair and transparent in sharing the revenues accruing to the Federation Account. We already have a democratic constitution and democratically elected leaders in place.
6. All we need in this country is for the leadership to be purposeful and fully alive to its responsibilities. All we need is to abide by the rules of the game; respect the provisions of the constitution and always be mindful of the fact that we are servants of our people and not their overlords.
7. As you are holding this event here in Zamfara State, it will not be out of place for me to recount to you some of the modest achievements recorded by our administration within the past two and a half years. The reason for our emphasis on provision of infrastructure is the fact that Zamfara State is basically a rural state which needs to be opened up for wider development opportunities through the provision of infrastructure. In addition to the colossal investment made by the government in roads construction, modest achievements have equally been recorded in education, health, water supply and agriculture:
Zamfara State is the only state throughout the federation that sells fertilizers at a heavily subsidised rate of N1000 per bag. This policy started from the inception of our administration and we intend to sustain it throughout our tenure;
Every year, the State Government spends over N400 million for payment of NECO and WAEC examination fees for all final year secondary school students of the state;
In addition to completion of construction of hostels and classrooms which we inherited from the immediate past administration, our administration has rehabilitated all boarding secondary schools under the Ministry of Education and provided beds, chairs and mattresses for the students;
The State Government spends an average of 188 million naira monthly for feeding of pupils and students across the state. This is in addition to provision of an average of ten thousand bags of assorted grains every month for schools;
We have completed the construction of the multi million naira Yariman Bakura Specialist Hospital, Gusau;
We have upgraded some Primary Health Centres across the state to the status of General Hospitals. This is in addition to construction of additional structures for the hospitals at Maru, Talata Mafara and Bakura;
Our administration has rehabilitated some federal roads stretching over 222.5 kilometres across the state within the past 2 years. These roads are:
Mayanchi- Anka- Daki Takwas- Gummi to Sokoto border;
Gusau- Kasuwar Daji- Kaura Namoda- Dauran- Zurmi- Gidan Jaja
We have constructed a number of road networks across the state:
75.9 kilometre Wanke- Danjibga- Kucheri road;
128 kilometre Magami- Dan Gulbi- Dan Kurmi- Sabon Birni- Bagega- Anka road;
75 kilometre Talata Mafara- Rini- Janbako- Boko road;
42 kilometre Tashar Awwali- Kagara- Garbadu- Sauna- Talata Mafara road;
11 Kilometre, Yandoto- Shemori- Mada road;
14.5 Gummi -Fass road;
33.5 Gummi- Gyalange- Bardoki- Gayari;
Equally, under the State and Local Governments Joint Account we have embarked upon the construction of township roads across all the 14 Local Government Areas of the state. A minimum of 20 kilometres would be constructed in each Local Government. This is in addition to the urban roads already executed in Gusau and Talata Mafara.
8. Before I conclude, I would like to call on you to remain committed to your mission of bringing about social change through online activities. You should use this conference as a platform to further cement your solidarity and renew your commitment to carry on with this all important social calling. I would also like to assure you of the support of Zamfara State Government in the pursuance of your objective of promoting good governance at all times.
9. It is now my pleasure to declare this 5th National Annual Conference of Dandalin Siyasa online forum open. I wish you successful deliberations and God’s guidance throughout.
10. Thank you and wassalamu Alaikum.
December 7, 2013 i
LABARI: Ba Sai An Yi Taron Kasa Za A Gane Barayin Man Fetur Ba - Mataimakin Gwamnan Zamfara
LABARI: Ba Sai An Yi Taron Kasa Za A Gane Barayin Man Fetur Ba - Mataimakin Gwamnan Zamfara
Mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Malam Ibrahim Wakkala, ya bayyana rashin goyon bayan gwamnatin Zamfara kan taron tattauna makomar kasa, wanda shugaban kasa Goodluck Jonathan ya kafa kwamitin neman shawara don yadda za a gudanar da taron.
Ibrahim Wakkala, ya bayyana hakan a yau a jihar Zamfara, ya yin taron kasa, na kungiyar Dandalin Siyasa Online Forum, wanda ake gudanarwa a halin yanzu a J.B. Yakubu Secretariat, Gusau, inda ya ce ko kadan gwamnatin su ba ta goyon bayan gudanar da taro na tattauna makomar kasa, saboda a cewarsa ba sai an gudanar da shi ba sannan za a san matsalolin da suka dabaibaye Nijeriya, ko kuma sanin su wane ne barayin man fetur din da ake hakowa a kasar nan, domin kuwa duk sanannu ne, ba boyayyu ba.
Taron karo na biyar, ya samu halartar mutane da dama da suka hada da: Malam Ibrahim Wakkala, mataimakin gwamnan Zamfara; Rabi'u Suleiman Bichi, sakataren gwamnatin jihar Kano; Hon. Abdulrahman Kawu Sumaila, dan majalisar tarayya daga Kano, da sauran su.
Culled from Rariya
‘Gusau is Trouping’ as the Dandalin Siyasa 5th Anniversary Activities begins today
‘Gusau is Trouping’ as the Dandalin Siyasa 5th Anniversary Activities begins today
By Muhammad Sani
Dandalin Siyasa Online is the first ever online political discussion forum in the Nothern Nigeria which was established on Yahoo Groups in the year 2008 by Comrade Shehu Mustapha Chaji who was for a very long time thinking a way to re-orient the Youth in our society about the true leadership.
The first anniversay of Dandalin Siyaya took place in Kano in the year 2009, it was indeed a memorable event which later became a kind of general assembly, because faces has met faces; the names that people have been reading in your emails for long time now you meet in reality, that was what creates alot of enthusiasm among the members to continue the battle.
However, the subsequent events in Kaduna, Sokoto and Dutse in 2010, 2011 and 2012 resepctively, were also very much encouraging due to the increasing membership and the callibre of membership which includes former Governors, Ministers, Commissioners, Politicians, Professions, Academicians and what you can not even think of; having these kind of individuals in a Forum generate alot of intellectual debates which affects the political development of the Country.
The Gusau event as we are about to witness would greatly follow the trend, though when the Central Organising Committe went for a courtesy visit under the leadership of Barrister Abdullahi Imam to His Excellency the Deputy Governor of Zamfara State Malam Ibrahim Wakkala who has was an actiive member of Dandalin Siyasa Online has stated that” Insha Allah the Gusau 2013 as the event was tagged would be the best ever Dandalin Siyasa event”.
The Speaker of the House of Representatives Alh. Aminu Waziri Tambuwal beside other numerous dignitaries are expected to grace the occation which includes: Garkuwan Sokoto Alh. Attahiru Bafarawa, Senator Isa Yahaya Zarewa, Alh. Rabi’u Sulaiman Bichi. Taskira,com would broadcats the event LIVE as it happens.
Culled from Taskira.com
Tabarbarewar Mulki A Tafin Hannun Jonathan Hobbasar Dandalin Siyasa Ta Dawowa Da Kima Da Martabar Arewa
Tabarbarewar Mulki A Tafin Hannun Jonathan
Hobbasar Dandalin Siyasa Ta Dawowa Da Kima Da Martabar Arewa
Daga, Sharafaddeen Sidi Umar, Sokoto
Gurbacewar mabanbantan al'amurra a yankin Arewacin tarayyar Nijeriya, da suka hada da: tabarbarewar shugabanci, sha'anin tsaro da ilimi, da koma baya a fannin kasuwanci da tattalin arziki, da yawaitar cin hanci da rashawa da kwan-gaba-kwan-baya a haujin noma da kiyo da yadda Arewa da 'yan Arewa suke ci gaba da zama saniyar ware a mulkin kama-karyar PDP karkashin shugaba Jonathan da sauran dinbin kalubalen da ke fuskantar Arewa na daga cikin batutuwan da al'ummar kasa za su tattauna a babban taron shekara-shekara na Dandalin Siyasa da ke Duniyar Gizo wanda za a gudanar a Gusau, babban birnin jihar Zamfara.
Taron na kasa karo na biyar wanda ke da taken "Koma Bayan Arewa: Wa Ke Da Laifi? Za a gudanar da shi ne a ranakun 6 da 7 zuwa 8 ga watan Disamba. Masani ilimin harhada magunguna Hashimu Ubale Yusuf shi ne shugaban Dandalin Siyasa na kasa a jiya da yau.
Wakilinmu ya ba mu labarin Dandalin Siyasa wani fitaccen Dandali ne da a farko aka asasa a yahoogroups a duniyar gizo inda jama'a da dama ke baje kolin hajar ra'ayoyinsu kan mabanbantan al'amurran da suka jibanci siyasa, zamantakewa da tattalin arziki, da sauran batutuwa da dama da suka shafi cigaban kasa da matsalolinta da ma hanyoyin magance su. Daga baya ne aka fadada shi ta hanyar buda shafin Facebook na Dandalin Siyasa. A haka ya zuwa lokacin hada wannan rahoton akwai manbobin Dandalin Siyasa na yahoogroups 1, 964 da kuma wasu manbobi 6, 733 da ke a shafin Facebook wadanda duka sun fito ne daga ko wane lungu da sakon Nijeriya, haka ma akwai manbobin da ke a sauran sassan kasashen duniya.
Bugu da kari Dandali ya hada jama'a da dama daga jam'iyyun siyasa daban-daban, wadanda duka ke musayar ra'ayi tare da muhawarori masu ma'ana ba tare da amfani da zafafan kalamai kan wani ko wasu ba, kamar yadda dokar Dandali ta shata, a daya gefen tare da bin dokar kasa ta 'yancin fadin albarkacin baki. A cikin Dandalin akwai zaratan shugabannin siyasa, 'yan siyar akida, 'yan siyasar zaure da 'yan siyasar da ke iya azata ta zauna, baya ga manya, matsakaita, da kananan ma'aikatan Gwamnati, da 'yan kasuwa, da masu mulki da masu iko da 'yan Rabbana ka wadata mu, da dalibai da malamansu da sauran mabanbantan al'umma maza da mata.
Mai sharhin al'amurran yau da kullum, kazalika hazikin matashi mai juriya da kwazo Shehu Mustapha Chaji ne ya assasa, ya kuma tsugunna ya haifi Dandalin shekaru biyar da suka gabata, duk kuwa da cewar a yau ba shi ne ke da hakkin mallakar Dandalin ba, amma a jiya da yau ana kallonsa a matsayin ma'assasin da ya assasa haduwar jama'a a waje daya domin tattauna lamurra daya da zummar samar da matsaya daya da za ta amfani al'umma bai daya a matsayin kasa daya al'umma daya.
Domin samun nasarar taron, an kafa kwamitoci biyar wadanda za su hada hannu da karfe domin ganin kwalliya ta biya kudin sabulu. Kwamitocin su ne; babban kwamitin tsare-tsare da na kudi, da na gabatar da makalu, da na tarbon baki da tsaro da kuma kwamitin yada labarai wadanda duka za su gudanar da ayyuka daban-daban.
Fitaccen lauyan nan da ke da kwarewa da gogewa a aikinsa, kazalika shugaban Gidauniyar Dandali Barista Abdullahi Imam ne shugaban kwamitin tsare-tsare. Yayin da babban Janar Manaja na gidan radiyon Freedom, Umar Sa'id Tudun Wada da fitacciyar marubuciya kuma Mai Bada Shawara ta Musamman ga Gwamna Kwankwaso na jihar Kano Hon. Binta Rabi 'u Spikin, za su kasance a matsayin manbobi. Haka ma akwai Alhaji Uba Dan Zainab, Mashawarci na Musamman ga Gwamnatin Kwankwasiyya kan sha'anin wasanni, da kuma kwararriyar 'yar jarida, kuma editar mujallar Concern, Hajiya Nana A. Gwadabe.
Sauran su ne; Injiya Sani Umar, da Sadik Imam, da Hajiya Jamila Sani da Ahmad Salisu Isyaku da Abdulrahman Ringim da Dakta Bashir M, da Abdulkadir Sardauna da kuma Dakta Umar Tanko Yakasai.
Kwamitin kudi kuwa, Injiniya Sani Umar ne ya kasance shugaba tare da manbobi hudu da za su take masa baya, kamar yadda Umar Sa'id Tudun Wada zai jagoranci kwamitin buga makalu. Bugu da kari kwamitin tarbon baki da tsaro yana da; Uba Dan-Zainab a matsayin shugaba, yayin da Yusuf Dingyadi (Magayakin Garkuwan Sakkwato) da wasu 'yan Dandalin za su kasance manbobi. Kari da karau babban jigo a Dandali kazalika daya daga cikin jagororin da suka taka suke kuma cigaba da taka muhimmiyar rawar cigaban Dandalin Siyasa, Urwatu Bashir-Saleh zai kasance shugaban kwamitin yada labarai.
A taron an tsara za a gabatar da muhimman kasidu da makalu daga bakunan masana ilimi, matsaloli da siyasar Arewa wadanda duka mahalarta taron za su amfana daga rumbun iliminsu ta yadda za a ga matsalolin Arewa a zahiri da hanyoyin magance su.
A tattaunawarsa da LEADERSHIP Hausa, shugaban kwamitin yada labarai na babban taron na Gusau 2013, Urwatu Bashir-Saleh ya bayyana cewar taron ya zarce ya kuma shiga gaban sauran tarukan Dandali da suka gabata.
Ga kalamansa "Wannan taron ya sha bamban da sauran tarukkan da aka gudanar a baya. Dalili taron Gusau zai yi kokarin duba kalubalen da ke gaban Arewa wanda a yanzu haka yake yi wa yankin da al'ummar yankin mummunar barazana. A lura a shekarun baya ba mu fuskanci tabarbarewar al'amurra a Arewa ba kamar wannan lokacin da muke ciki, saboda haka a yanzu za mu duba mu yi nazari tare da tankade da rairayar gano bakin zaren ta hanyar gabatar da lacca daga gurin masana ilimin siyasa da kuma bayanai daga bakin masu mulki a Arewar yau."
A bisa ga yadda yake son ganin taron ya zama ya kuma kasance ya bayyana cewar "Fatarmu ita ce taron ya fito da tarin matsalolin da suka dabaibaye Arewa da yadda za a yi maganinsu. Haka ma fatarmu ce mu ga an tattauna, an yi musayar ra'ayi tare da fito da al'amurran da ke gaban yankin Arewa da batun kwato 'yancinta tare da nemo hanyar dawowa da kwarjini da marbatar yankin da aka sani a baya. Haka ma zan so taron ya zama manuniya da aika sakon musamman ga shugabanninmu." Ya bayyana.
Game da hanyoyin da Dandalin ke bi wajen isar da sako ga masu rike da madafun iko; shugaban kwamitin wanda yana daya daga cikin masu kula da Dandalin Siyasa, hasalima wanda ke fadi tashin ganin lamurran Dandalin sun tafi yadda ya kamata, ya bayyana cewar "Akwai hanyoyi da yawa na isar da sako, bayar da shawara ko korafi ga Gwamnati. Daya daga cikin hanyoyin shi ne ta duniyar gizo. Kasancewar Dandalin Siyasa mahada ce da ta tattara mutane da dama, akan baiwa Gwamnati shawara akan abin da ta yi bisa kuskure ko abin da ya kamata ta yi wa al'ummarta."
"Haka kuma Dandalin Siyasa yana da matukar alfanu da tasiri wajen bayar da shawarwari ga masu mulki wadanda jami'ansu da masu ba su shawara ba su hankaltar da su akai, amma a Dandali sai ka fadi ra'ayinka ko shawara kamar dai yadda dokar Nigeriya ta bayar da damar 'yancin fadin albarkacin baki. Kamar kuma yadda aka sani Dandali yana kunshe da masu ra'ayin siyasa kala-kala, hakan ya kansa a yi adawa, a fafata tare da sukar juna domin zaburarwa ga siyasar kasa da su kansu 'yan siyasar. Duka a cikin Dandalin Siyasa ne ake gayawa Gwamnati bukatu da matsalolin jama'a, musamman wadanda ba su da dama ko hanyar da za su isar da sakonsu ga Gwamnatin da take mulkarsa."
To ko baya ga wannan ko akwai wani alfanu da al'umma ke amfana daga Dandalin Siyasa? Ita ce tambayar da LEADERSHIP Hausa ta yi wa matashin Bakanen ya kuma amsa da cewar "Kwarai kuwa baya ga Dandalin Siyasa na duniyar gizo, haka ma muna da Gidauniyar Tallafawa ta Dandali wadda muka kira "Dandali Foundation" wadda kuma ke da rajista da hukumar yi wa kamfanoni da kungiyoyi rajista. An kuma kafa Gidauniyar ne domin bayar da taimako da tallafawa mabukata. Daga cikin ayyukan da Gidauniyar Dandali ta sanya a gaba akwai ziyara da bayar da tallafi ga masu cutar yoyon fitsari mukan kuma ba su kyautar sutura, da sabulai da omo. Haka ma mukan bayar bayar da taimako ga daurarru a gidajen Kurkuku. Baya ga wannan a lokuta da dama Gidauniyar Dandali kan kai gudunmuwar kayan sakawa, abinci, da sutura ga mutanen da suka fuskanci ambaliyar ruwa, baya ga wannan akan kuma taimaki manbobin Dandali da suka samu kansu a wani hali na jajantawa.
LEADERSHIP Hausa ta kalato cewar bisa ga ingantattun muhawarorin da ake tafkawa a Dandalin da hobbasar da manbobin Dandalin ke yi wajen fadakarwa da zaburar da masu rike da madafun ikon kan nauyin da ke kansu; Dandalin Siyasa kamar sauran takwarorinsa ya fuskanci matsaloli da kalubale, daga ciki 'yan dandatsanci sun goge Dandalin daga duniyar gizo bakidaya a 2010. Wannan bai sa zuciya ta karaya ba, domin an sake dawowa da Dandalin sabo. Haka ma wasu manbobin Dandalin da ke ganin an yi masu ba daidai ba, sun balle suka kafa wani wajen tattaunawar, duka domin a rage karfi da kuma dusashe hasken Dandalin Siyasa, wanda duk da barazana, kalaman batanci, karairayi da suka da caccaka ga shugabanni da wanda ya assasa shi ba su sanya guiwarsu ta yi sanyi ba, hasalima Dandalin Siyasa ya kara karfi tare da kara daura damarar tabbatar da shugabanci na gaskiya a tafarkin gaskiya.
Wadanda ke tafiyarwa da kula da Dandalin su ne, Urwatu Bashir-Saleh da Uba Tanko Mijin-Yawa (Uba [an Zainab) da Saleh Dakata da Sadik Imam da Auwal Rimi. Sai dai akwai masu sanya alamar ayar tambayar da ke neman sanin dalilin da ya sa duka Kanawa ne ke kula da Dandalin? Ga wanda ke neman ya zama manba a Dandalin Siyasa abinda zai yi kawai shi ne aika sakon e-mail na nuna cewar yana son a saka shi a cikin manbobi zuwa ga: dandalinsiyasa-subscribe@yahoogroups.com, daga wannan shikenan za a tura masa da sakon gayyata sai ya rika samun sakonnin Dandalin ta akwatin sakonninsa.
Baya ga wannan akwai ko'odinetocin Dandali a jihohi da birnin tarayya, wadanda suka hada da; Dakta Usman Muhammad (Abuja) Yusuf Dingyadi (Sakkwato) Lawan Dan'antu (Zamfara) Musa Guri (Jigawa) Yusi Bajoga (Gombe) Uba Dan Zainab (Kano) Bashir Mainasara Kurfi (Katsina) da kuma Babangida Hassan (Bauchi)
A shekaru biyar da suka gabata aka fara gudanar da taron Dandalin Siyasa na farko a Kano. Daga nan sai Kaduna da Sakkwato sai Dutse a Jigawa, da kuma wanda za a yi kwanan nan a Gusau, jihar Zamfara. Duka wadannan tarukan an gudanar da su ne a karkashin jagorancin shugaban Dandali Hashimu Ubale Yusuf.
Koma dai yaya ne yayin da Dandalin Siyasa ya shirya tsaf domin tattauna matsalolin Arewa a wannan babban taron, abu mafi muhimmanci shi ne akwai matukar bukatar siyasar nunin yatsu ta zama tarihi a Arewa gabanin zaben 2015, domin tunkarar zaben. Saboda dattawan Arewa, manyan 'yan siyasar Arewa, shugabannin addini, kasaitattun 'yan kasuwar Arewa da jimlatan din wadanda suka ji gishirin kai bancen sanin ilmuka daban-daban, sun yi ittifakin cewar mafita ga Arewa da 'yan Arewa ita ce a hada kai, a kuma yi kawance da sauran sassan kasa domin samun amintaccen dan takarar da zai tabbatar da hadin kan kasa, zaman lafiya da inganta rayuwar al'umma a tafarkin Sallama da Salama.
Sharafaddeen Sidi Umar
culled from Leadership Hausa
Address by Engr. Rabiu Suleiman Bichi , SSG Kano State Goverment at Dandalin Siyasa AGM at Gusau, 2013
ADDRESS BY THE SECRETARY TO THE KANO STATE GOVERNMENT AT THE 2013 ANNUAL GENERAL MEETING OF DANDALIN SIYASA HELD AT GUSAU, ZAMFARA STATE ON SATURDAY 7TH DECEMBER 2013.
COURTESIES
In the name of Allah, the compassionate and the merciful. May His blessings be upon our exalted Prophet Muhammad, SAW.
I am delighted to have the opportunity to represent His Excellency Gov. Rabiu Musa Kwankwaso of Kano State at the Annual General Meeting of one of the most important social media forum of our time, the Dandalin Siyasa. I am delighted to be among this gathering, more so because it signifies our part of the world has accepted the current trend, which involves converging online to deliberate and define What could be beneficial to us, what challenges us, how it could be remedied and all other benefits that could be derived there from. This anniversary is a proof of how far we have come in that respect. I am honored to be part of this board and will try to steer the course of this forum in the right direction, as one of its board of trustees members.
The Dandalin Siyasa as an important medium of mass communication has indeed come of age and has remained one of the best veritable mechanisms of appraising the State and its instruments, the Society and happenings within it as well as the economy and its dynamics. It is in fact a source of guidance and insight to policy makers, politicians, administrators and statesmen who, in their quest and determination to serve their people in the best of ways, believe in the need for feed back or objective assessment of their actions, decisions or policies.
In Kano State the administration of Gov. Rabiu Musa Kwankwaso is premised upon the principle of serving the people credibly and to develop Kano State in all sectors. Being a cosmopolitan State and the most populous in the Nigerian Federation, the need of concerted and well informed approach to development is of paramount significance to the administration. We evolved mechanisms of measuring the pulse of the society in terms of the needs and requirements of citizens, their state of appreciation of government’s decisions, programs and policies and their views on how they should be governed. One of our sources of credible input in decision making is Dandalin Siyasa and of course other online social media forum.
The objective assessment and the quality of contributions and commentaries by participants, their objective disposition to matters bordering on the overall common good and above all, the level of intelligence of the participants, which in our judgment, is exemplary, encourages us to from time to time, adopt some of the advises and positive criticism in implementing some of our programs. It will suffice to illustrate this point by making a reference to a particular episode involving the conduct of a Judicial Officer in Kano State who misappropriated the estate of a deceased to the detriment of heirs. Our administration monitored the commentaries on Dandalin Siyasa and pursued the matter appropriately to logical conclusion. Dandalin Siyasa is arguably a very important social media network committed to the development of the Nigerian State, particularly the northern part of the country renowned to have an excellent history of politics, administration, trade and commerce as well educational scholarship.
The administration of Kwankwasiyya under Gov Rabiu Musa Kwankwaso which you coined RMK, is one of the state that runs the most transparent Government in the country. This can be attested to by the way and manner that all Government policies and decisions are published online and in national dailies as well as archiving such meetings on our website. In addition we have carried out biometric data on all civil servants including local Governments and judiciary. Kano state is also the first state that has introduced e-payment on all government transactions, and consistently enforce it. You may recall that even the CBN recognized and give the Governor an ward for this. Our government has taken education seriously. In fact our investment in education has consistently surpassed the Unesco recommend figure of 26% appropriation in the budget size to 31% for the last 2 years. Apart from the infrastructural development in the sector over 2000 students have been sponsored for both undergraduate and postgraduate studies at home and overseas. In the field of empowerment over 300,000 women and youth have so far benefitted directly from government programs under CRC, Lafiya Jari, and the 23 skills acquisition and capacity building institutes. Statistics have shown that this translates to 3million job creation.
On infrastructure work on the famous wuju wuju and Sabon Gari flyover bridge which were recently awarded has started, in addition to the expansion of the 5 major entry roads into Kano, the flyover at silver jubilee roundabout, interlock paving of all our streets, traffic and street lights as well as the 5 km dualised roads in all the 44 local governments areas. Time will not permit me to recall all our achievements in the last 2 and half years, but those who leave or visit Kano will attest to the transformation going on. The ongoing construction works at Kwankwasiyya, Amana and Bandirawo cities is approaching completion.
Permit me to however, observe that not all the commentaries and opinions expressed by participants are objective and well informed. Social commentary that is solely based on views and analysis from the standpoint of the observer, are often times subjective and sentimental. The process of governance and the art of politics and administration require in-depth participatory observance or meticulous scientific research in order to enable one unravel the dynamics of governance, politics and administration. The study of the environment is central and critical to understanding the complexity of politics and governance.
Statesmen and administrators are guided by certain codes for their official conducts. They operate within the ambit of the laws of the society, which could rather be termed operational constraints or overriding public interest. What could ordinarily be considered to be in the interest of the citizens if put forward may, from the point of view of the law, be illegal to uphold.
It is in this light that I want to ardently implore upon the multitude of our intelligent participants and commentators to strive to strike needed delicate balance between discerned societal needs and requirements on the hand and the provisions of the law pertaining to the leverage and limits of statesmen and administrators. It is imperative to stress that while it is obligatory for leaders to meet the yearnings and aspirations of citizens, it should equally be appreciated that such needs can only be accommodated in accordance with societal laws and in some cases, its norms and values and often times, in line with the overall public interest and available resources. The need for objective assessment of situations and the postulation of recommendations is thus of paramount significance on the part of social media commentators, especially those participating in Dandalin Siyasa.
Finally, I want to restate my sincere gratitude to Dandalin Siyasa for the honor done to me and to my State, Kano. I pledge my support to the course and my commitment to the development to the network towards strengthening it into a strong and veritable source of credible information and data that will guide statesmen, policy makers and administrators in their efforts at charting effective road maps for the development of their respective domains.
While appreciating what happened in Gusau, you will like this gathering to be jn Kano at the next anniversary, to show case the effort of this government in rebranding kano, and charting for it anew course. I extend the goodwill of His Excellency the Executive Governor of Kano State to this esteemed gathering as I request this AGM to grant my state the hosting right of next year's AGM (ISA).
Thank you and God bless.
Monday, 11 March 2013
How biotechnology can boost livestock production
Livestock account for one-third of Nigeria’s Agricultural GDP, providing income, employment, food, farm energy, manure and transport. Livestock production if properly handled can boost our economy, there is the need to use biotechnology to improve the quality and quantity of meat, milk and eggs consume to feed Nigerians and even export surplus overseas.
Developing countries like Nigeria is faced with the challenge of feeding its growing population, there is urgent need to balance it rapidly with increase in agricultural productivity. The country has to look toward to enhancing its livestock productivity.
Nigeria’s indigenous animal’s especially local chickens, goats, sheep, rabbits, guinea fowls etc can yield and produce more if biotechnology is adapted in to the process. In the Northern part of the country there are local chickens in almost every household in the rural areas. The local chicken productivity has been neglected due to introduction of foreign chicken popularly known as “Agric chickens”. With the application of Biotechnology the way they lay their eggs can be improved and also to enhance their quantities in much larger numbers.
If biotechnology can be allowed to play its role in the country, health challenges that are normally encountered by our local chickens during harmattan in some cases almost all the chicken in an area is wiped away because of the harsh wealth can be addressed.
Negligence has led to low production of Goat, sheep, cattle in the country and leading to shortage of beef for local consumption as large numbers are imported into the country from our neighbours.
Livestock like rabbits, turkeys, and ducks can be produced in large quantities to compliment the normal means of providing meat and eggs, but so far no efforts are put in place by both private and public sector to increase their productivity.
If Biotechnology is commercialised in Nigeria, it will provide new tools for improving human health, welfare and increase in livestock production. And it also enhances the ability to detect, treat and prevent diseases.
by Shehu Mustapha Chaji
08038222575
Sunday, 10 October 2010
Shugaba Jonathan : Kyan Alkawari .......
Da Shugaba Goodluck Ebele Jonathan ya zabi yabi shawarwarin da mafi yawan yan Nijeriya suka bashi na kin shiga zaben shekara ta 2011 a matsayin dan takara da kasar bata shiga halin rudani da tsaka mai wuya da ta sami kanta a ciki a yanzu ba. Tun kafin ma ya fito karara ya nuna aniyarsa ta tsayawa takara kawunan yan kasa ya rabu tsakanin yan – arewaci da yan kudanci.
A shekarar 1999 da sojoji zasu mika ragamar mulki ga yan siyasa bisa tsarin mulkin farin hula yan siyasa a lokacin suka amince su baiwa yan kudancin Nijeriya dama su fidda shugaban kasa daga sashin su saboda su huce kan matsalar da tsohon Shugaban Kasa Janar Ibrahim Babangida ya jefa kasar kan rushe zaben 12 ga watan June na 1993 inda ake kyautata zaton Marigayi Cif M.K.O Abiola ne ya lashe zaben. A zaben na 1999 Cif Olusegun Obasanjo na jam’iyyar PDP da Cif Olu Falae na APP/AD kadai suka tsaya takaran neman shugabancin kasa. Daga baya bayanai sun fito kan yadda jam’iyyar PDP ta tsara karba karba tsakanin kudanci da arewacin Nijeriya. Jam’iyyar ta shirya jarjejeniya a ind sashin kudu zasu yi shekaru takwas sannan arewacin kasa suma su dana har na tsawon shekaru takwas.
Bayan rasuwar tsohon Shugaban Kasa marigayi Umaru Musa Yar’adua, aka rantsar da Mataimakin sa Dakta Goodluck Jonatan a matsayin Shugaban Kasa. Sabanin tunanin mafi yawan yan Najeriya inda suka zaci Jonathan zai maida hankali gun cika alkawarukkan da gwamnatin su ta dauka kamar kudurori bakwai da samar da wutar lantarki da sa ido bisa ahuwan da aka yiwa tsagerun Neja Delta da sauran su. Sai kawai suka wayi gari Shugaba Jonathan yasa kafa take yarjejeniyar dake tsakanin kudu da arewa a jam’iyyar sa ta PDP . Ya fito karara ya nuna cewa kundin tsarin mulkin Nijeriya ya bashi damar tsayawa takara. Duk da masu kira a gare shi kar ya tsaya takara sun fito sunyi nuni da cewa a gaban sa aka tsara yarjejeniyar a likacin yana Mataimakin Gwamnan Jihar Bayelsa.
In zamu koma baya a shekarar 1976 da aka kashe marigayi Janar Murtala Mohammed inda Janar Olusegun Obasanjo ya gaje shi duk da cewa tsarin mulkin kasa ta bashi dama na iya kwabe kakin sa ya shiga takara baiyi haka ba saboda mutumtaka . Haka ma a shekarar 1999 da Janar Abdulsalam Abubakar zai mika mulki ga farin hula shima bai nuna zalama da karanta ya fake da zancen tsarin mulkin kasa ta bashi dama ya tsaya takara ba. Shi yasa masu nazari kan siyasar Najeriya ke ganin cewa shima Shugaba Jonathan duk da dokar kasa ta bashi damar tsayawa takara amma tunda akwai yarjejeniya shima ya kamata ya hakura da takara ya maida hankali wajen gudanar da ingantattcen zabe.
Wasu yan Najeriya na ganin baima kamata Shugaba Jonathan ya nemi takara ba tunda su a ganin su babu wasu ayyuka na cigaba da inganta rayuwar talaka da za’a ce kai tsaye talakawa sun amfana dashi ba .Suna kawo tabarbarewan tsaro da karuwan cin hanci da rashawa da almubazaranci da dukiyar kasa da rashin hanyoyi masu kyau dake sanadiyar rasa rayuka da rashin ingantattacen asibitoci da magunguna da makarantu da sauran su. Koda yake magoya bayan Jonathan na ganin cewa in aka bashi lokaci ya kafa tsare-tsaren da nan gaba in yan Nijeriya suka bashi dama zasu darge musamman kan ayyukan cigaban kasa.
Yan Arewacin Najeriya na korafin cewa Shugaba Jonathan na dakile ayyukan da zasu kai yankin su ga cigaba kamar yin kafar angulu ga yashe kogin kwara da dakatar da aiki jirjin kasa da cire yan yakin daga muhimman mukamai yana maye su da wasu daga yankin da ya fito ko zuwa wani bangaren. Sannan uwa uba rawar da suke zargin sa da takawa wajen kare kungiyar MEND da ta dauki alhakin kai tagwayen hare hare a birnin Abujaduk da sun fito sunyi ikirarin haka. Sannan tsohon madugun kungiyar MEND a hirar da tashar talabijin ta aljazira tayi dashi yace wani na hannun daman Shugaba Jonathan ya nemi yayi wa kuniyar MEND bayanin cewa suce babu hannun su a harin sannan yace wasu yan Arewa ne ke bayan harin.A takaice wasu yan Arewa na gain mulkin Shugaba Jonathan yafi karkata ga dadadawa wani bangare na kasar sannan bai dauki dukkan al’ummar Nijeriya a matsayin jama’ar sa ba.
Lokaci har yanzu bai kurewa Shugaba Jonathan ba na ko ya girmama yarjejeniyar da jam’iyyar sa ta PDP ta gindaya ba na mulki ya koma Arewa a zaben 2011 ta tsayar da dan takara daga Arewa. Najeriya kasa ce mai tarin kabilu da addinai da ra’ayoyi mabanbanta saboda haka tsarin karba karba tsari ne dake taimakawa wajen dunkulewan kasar mu a matsayin al’umma daya. In kuma har ya dage sai ya tsaya takara a karkashin jam’iyyar PDP to sai ayyukan sa a fannin cigaban kasa su fidda shi in jama’a na bukatar ya cigaba da mulki ko a’a.
Amma wasu yan Nijeriya na ganin abinda yafi dacewa shine Shugaba Jonathan ya hakura da takara zuwa nan gaba domin ya sami damar gudanar da zaben da mafi yawan yan Nijeriya zasu amince dashi . Koba komai dattijantaka da mutumtaka na cika ne in babba ya kasance mai cika alkawari. Yan jam’iyyar sa ta PDP nada dama ko su amince masa ya tsaya takara ko kuma su nemi ya girmama tsarin karba karba da suke kanta tun shekarar 1999.
Shehu Mustapha Chaji
shehuchaji@yahoo.com
A shekarar 1999 da sojoji zasu mika ragamar mulki ga yan siyasa bisa tsarin mulkin farin hula yan siyasa a lokacin suka amince su baiwa yan kudancin Nijeriya dama su fidda shugaban kasa daga sashin su saboda su huce kan matsalar da tsohon Shugaban Kasa Janar Ibrahim Babangida ya jefa kasar kan rushe zaben 12 ga watan June na 1993 inda ake kyautata zaton Marigayi Cif M.K.O Abiola ne ya lashe zaben. A zaben na 1999 Cif Olusegun Obasanjo na jam’iyyar PDP da Cif Olu Falae na APP/AD kadai suka tsaya takaran neman shugabancin kasa. Daga baya bayanai sun fito kan yadda jam’iyyar PDP ta tsara karba karba tsakanin kudanci da arewacin Nijeriya. Jam’iyyar ta shirya jarjejeniya a ind sashin kudu zasu yi shekaru takwas sannan arewacin kasa suma su dana har na tsawon shekaru takwas.
Bayan rasuwar tsohon Shugaban Kasa marigayi Umaru Musa Yar’adua, aka rantsar da Mataimakin sa Dakta Goodluck Jonatan a matsayin Shugaban Kasa. Sabanin tunanin mafi yawan yan Najeriya inda suka zaci Jonathan zai maida hankali gun cika alkawarukkan da gwamnatin su ta dauka kamar kudurori bakwai da samar da wutar lantarki da sa ido bisa ahuwan da aka yiwa tsagerun Neja Delta da sauran su. Sai kawai suka wayi gari Shugaba Jonathan yasa kafa take yarjejeniyar dake tsakanin kudu da arewa a jam’iyyar sa ta PDP . Ya fito karara ya nuna cewa kundin tsarin mulkin Nijeriya ya bashi damar tsayawa takara. Duk da masu kira a gare shi kar ya tsaya takara sun fito sunyi nuni da cewa a gaban sa aka tsara yarjejeniyar a likacin yana Mataimakin Gwamnan Jihar Bayelsa.
In zamu koma baya a shekarar 1976 da aka kashe marigayi Janar Murtala Mohammed inda Janar Olusegun Obasanjo ya gaje shi duk da cewa tsarin mulkin kasa ta bashi dama na iya kwabe kakin sa ya shiga takara baiyi haka ba saboda mutumtaka . Haka ma a shekarar 1999 da Janar Abdulsalam Abubakar zai mika mulki ga farin hula shima bai nuna zalama da karanta ya fake da zancen tsarin mulkin kasa ta bashi dama ya tsaya takara ba. Shi yasa masu nazari kan siyasar Najeriya ke ganin cewa shima Shugaba Jonathan duk da dokar kasa ta bashi damar tsayawa takara amma tunda akwai yarjejeniya shima ya kamata ya hakura da takara ya maida hankali wajen gudanar da ingantattcen zabe.
Wasu yan Najeriya na ganin baima kamata Shugaba Jonathan ya nemi takara ba tunda su a ganin su babu wasu ayyuka na cigaba da inganta rayuwar talaka da za’a ce kai tsaye talakawa sun amfana dashi ba .Suna kawo tabarbarewan tsaro da karuwan cin hanci da rashawa da almubazaranci da dukiyar kasa da rashin hanyoyi masu kyau dake sanadiyar rasa rayuka da rashin ingantattacen asibitoci da magunguna da makarantu da sauran su. Koda yake magoya bayan Jonathan na ganin cewa in aka bashi lokaci ya kafa tsare-tsaren da nan gaba in yan Nijeriya suka bashi dama zasu darge musamman kan ayyukan cigaban kasa.
Yan Arewacin Najeriya na korafin cewa Shugaba Jonathan na dakile ayyukan da zasu kai yankin su ga cigaba kamar yin kafar angulu ga yashe kogin kwara da dakatar da aiki jirjin kasa da cire yan yakin daga muhimman mukamai yana maye su da wasu daga yankin da ya fito ko zuwa wani bangaren. Sannan uwa uba rawar da suke zargin sa da takawa wajen kare kungiyar MEND da ta dauki alhakin kai tagwayen hare hare a birnin Abujaduk da sun fito sunyi ikirarin haka. Sannan tsohon madugun kungiyar MEND a hirar da tashar talabijin ta aljazira tayi dashi yace wani na hannun daman Shugaba Jonathan ya nemi yayi wa kuniyar MEND bayanin cewa suce babu hannun su a harin sannan yace wasu yan Arewa ne ke bayan harin.A takaice wasu yan Arewa na gain mulkin Shugaba Jonathan yafi karkata ga dadadawa wani bangare na kasar sannan bai dauki dukkan al’ummar Nijeriya a matsayin jama’ar sa ba.
Lokaci har yanzu bai kurewa Shugaba Jonathan ba na ko ya girmama yarjejeniyar da jam’iyyar sa ta PDP ta gindaya ba na mulki ya koma Arewa a zaben 2011 ta tsayar da dan takara daga Arewa. Najeriya kasa ce mai tarin kabilu da addinai da ra’ayoyi mabanbanta saboda haka tsarin karba karba tsari ne dake taimakawa wajen dunkulewan kasar mu a matsayin al’umma daya. In kuma har ya dage sai ya tsaya takara a karkashin jam’iyyar PDP to sai ayyukan sa a fannin cigaban kasa su fidda shi in jama’a na bukatar ya cigaba da mulki ko a’a.
Amma wasu yan Nijeriya na ganin abinda yafi dacewa shine Shugaba Jonathan ya hakura da takara zuwa nan gaba domin ya sami damar gudanar da zaben da mafi yawan yan Nijeriya zasu amince dashi . Koba komai dattijantaka da mutumtaka na cika ne in babba ya kasance mai cika alkawari. Yan jam’iyyar sa ta PDP nada dama ko su amince masa ya tsaya takara ko kuma su nemi ya girmama tsarin karba karba da suke kanta tun shekarar 1999.
Shehu Mustapha Chaji
shehuchaji@yahoo.com
Subscribe to:
Comments (Atom)
